--
Cikakken videon Yadda aka Tono Gawar Hanifa acikin Makarantar da Malaminta ya kasheta ya binne innalillahi

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un Bayan samun nasarar Kama malamin dayayi garkuwa da dalibarsa Hanifa Yar shekara biyar Wanda aka dauki tsawon lokaci ana nemanta, inda daga baya malamin dayayi garkuwa da ita ya nemi kudin fansa naira miliyan shida.

Cikin hukuncin ubangiji ana bincike inda har wasu daga cikin malaman makarantar su Hanifa sukazo gidan malamin nata daya kasheta domin ana zarginsa dashine ya dauketa wannan dalilin yasa ya Bata maganin bera taci ta mutu innalillahi.

Da taimakon wani abokinsa inda ya bayyanawa abokin nasa cewar yazo zai biyasa domin ya binne Mai wata gawar makocinsa da matarsa tayi Bari gadai cikakken bidiyon domin ku kalla da idanunku.

https://www.arewanewseye.com/

0 Response to "Cikakken videon Yadda aka Tono Gawar Hanifa acikin Makarantar da Malaminta ya kasheta ya binne innalillahi"

Post a Comment