--
Ga masifar da biyawa kai bukata batare da Aure ba yake janyowa innalilla...

Ga masifar da biyawa kai bukata batare da Aure ba yake janyowa innalilla...KU KALLI BIDIYON A KASA 

A wani Labarin Hukumar hana almundahana da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC ta damke wani Janar din Soja na karya kan zargin damfarar N270m (Milyan dari biyu da saba'in). 

EFCC ta bayyana hakan ne a jawabin da ta saki tare da hotunan Sojan a shafinta na Tuwita

Sojan Bogin mai suna Bolarinwa Oluwasegun ya yi ikirarin cewa Shugaba Buhari ya so ya zama Shugaban hafsan Sojin Najeriya. 

EFCC ta ce

Jami'ar hukumar EFCC na shiyar Legas sun damke, Bolarinawa Oluwasegun, wani Janar din Sojan karya wanda yayi ikirarin Buhari ya zabeshi matsayin Shugaban hafsan Soji da zargin damfarar N270m." 


Duk yunkurin da Legit Hausa tayi na samun karin bayani daga wajen hukumar EFCCC ya ci tura. 


0 Response to "Ga masifar da biyawa kai bukata batare da Aure ba yake janyowa innalilla..."

Post a Comment