--
Subahanallahi: Mahaifiyar mu ce Tasaka mu Mudinga Yin Zina muna samun kudi

Subahanallahi: Mahaifiyar mu ce Tasaka mu Mudinga Yin Zina muna samun kudi


Mahaifiyata ce tasa muke aikata irin wannan abun hakan yasa muke neman roba musaka Dan gudun faruwar irin hakan Amman dai sai da ta faru oh duniyar nan kalli abin tausayi a


Gurin wasu yara yan tallah kowa yaji abinda ta faru gaskiya sai yayi kuka a wannan lokacin kamar dai yadda gwamnatocin Arewa cin kasarnan suka tashi haikan duk da hana bara da tallace tallace a sassan jahoyin


Harma dai kamar ana karawa huta mai lamarin sai kara ta’azzara yake kuma Babu wani Wanda alamarin baiya taba masa zuciya kuma babu wani a cikin alumma da lamarin Baya taba masa zuciyaa yanzu dan ganin cewa hukuma tana iya tana ko karin amman dai


Kamar yadda kowa yake ganni tsananin ta lauci da kuma rashin ingantacciyar rayuwa da alumma suke ciki ne ya sanya su suke futowa daga garuruwan su suke tahowa burni dan Neman abinda


Da zasu ci a sanadiyar hakan ne yake sanyawa su hadu da mata gari sai a bata musu rayuwa kuma dai abin yana Kama kamari ne Bawai raguwa ya yake ba a wannan lokacin duk da daukar matakin da ake karayi a yanzu
0 Response to "Subahanallahi: Mahaifiyar mu ce Tasaka mu Mudinga Yin Zina muna samun kudi"

Post a Comment