DA DUMI-DUMI: Abubakar Maishadda Zai Angwance Aishatulhumaira
Rahotannin da ke ahigo mana sun nuna cewa mai shirya Fina-Finan Hausa na Kannywood, Abubakar Maishadda Zai Angwance Aishatulhumaira
Fitaccen tauraron me shirya fina-finan Hausa, Abubakar Maishadda ya saka hotunan kamin bikin shi da tauraruwar fina-finan Hausa, Aisha Ahmad Idris wadda aka fi sani da Aishatulhumaira a shafinsa.
Mai shadda ya bayyana cewa yana sonta Kuma zai aureta nan bada jimawa ba
0 Response to " DA DUMI-DUMI: Abubakar Maishadda Zai Angwance Aishatulhumaira"
Post a Comment