--
Duk wanda ya tafi yajin aikin ASSU, to a bakin aikinsa - El-rufai ga Malaman Jami’a

Duk wanda ya tafi yajin aikin ASSU, to a bakin aikinsa - El-rufai ga Malaman Jami’a

 GwammaG jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmed El-rufai ya bayyana masu aniyar tafiya yajin aikin ASSU cewa duk wanda ya tafi yajin aikin, to a bakin aikinsa.

Wannan ya biyo bayan kokarin da Ƙungiyar Jami’o’i ASSU tace zata tafi yajin aikin Gargadin ga Gwamnatin Najeriya, bisa bijirewa umarninsu da tayi na kin cika masu sharuddan da suka gindaya masu.

Gwamna El-rufai ya ce “Duk wanda yabi sahun Kungiyar ASUU a yajin aiki a bakin aikinsa” Gargadin Gwamna Elrufai ga Lakcarorin Jami'ar jihar Kaduna, KASU.
0 Response to "Duk wanda ya tafi yajin aikin ASSU, to a bakin aikinsa - El-rufai ga Malaman Jami’a"

Post a Comment