--
Nan ba da jimawa ba zamu rabawa talakawan Najeriya Naira Biliyan 10 - Ministan Jinkai

Nan ba da jimawa ba zamu rabawa talakawan Najeriya Naira Biliyan 10 - Ministan Jinkai


Gwamnatin Najeriya, ta bayyana cewa nan nan bada jimawa ba zata sake bayar da tallafi ga Talakawan Najeriya.

Gwamnatin ta bayyana haka ne ta bakin Ministar kula da ibtila’i da jinkai, Sadiya Umar Farouk, Inda ta bayyana cewa kudin tradermoni dubu 10 da aka rabawa ‘yan Najeriya shekaru 3 da suka gabata basu samu karbosu ba.

Sai dai Sadiyar tace nan gaba za’a fara rabon kudin zango na 2 ga ‘yan Najeriya. 

A wannan zagaye na 2 ana tsammanin mutane akalla 1,142,783 ne zasu amfana da lamarin injita. Cikakken rahoto na nan tafe

0 Response to "Nan ba da jimawa ba zamu rabawa talakawan Najeriya Naira Biliyan 10 - Ministan Jinkai"

Post a Comment