Kwanan nan zamu ɗauki ƴan Batch D a shirin N-POWER - Gwamnatin Tarayya
Rahotannin sun nuna cewa ma'aikatar Agaji ta Tarayya, da kare daiftila'i, da ci gaban Jama'a ta Najeriya sanar da fara shirin Npower 2022 masu cin gajiyar rukunin D.
Gwamnatin Tarayya tana gab da kaddamar da shirin N-POWER Batch D, na shekarar 2022, Wanda zai kasance za a cike Form din a Online, fom ɗin da aikace-aikacen zai kasance kyauta, Wannan yana nufin cewa duk matakan daukar ma'aikata ba za su buƙaci biyan kowane nau'i ba.
Abubuwan Bukatun Rijistar N-power Batch D Takardun da ake buƙata don rajistar za su haɗa da ingantaccen ID da BVN.
Dalilin lambar satifiket ɗin bankin shine don tabbatar da cewa waɗanda suka ci gajiyar shirin ba su shiga cikin rajistar rukunin D na npower na kan layi ba.
0 Response to "Kwanan nan zamu ɗauki ƴan Batch D a shirin N-POWER - Gwamnatin Tarayya "
Post a Comment