--
Na maka mahaifina a kotu saboda ya yi mani auren dole — Bazawara a Kaduna

Na maka mahaifina a kotu saboda ya yi mani auren dole — Bazawara a Kaduna
"Wata Bazawara ta maka mahaifinta a kotu, inds tace karo na uku kenan da yake mata auran dole."

Bazawarar Mai suna sa'adiya Mai shekara 25 ta maka mahaifinta a kotun Shari'ar musulunci dake rigasa kaduna kamar yadda sa'adiya ta bayyana wa kotun mahaifin nata yana yin mata auran dole wannan shine karo na uku kenan hakan yasa tabar gidan sa da zama."

"Sai dai mahaifin sa'adiyan malam usuman musa ya musanta hakan a gaban kotun, inda yace! Ita dakanta ta kawo Wanda take so amma daga baya  sai ta rika cewa bata son su, shi kuma a hakan yake dirakamata shi wannan din da ta kawo, bisani dukanin aurennata basa zama."


"A inda alkali yace! Wannan al'amarin sasanci yake bukata a tsaksninsu a don haka kotu ta basu mako guda da suje domin susanta kansh, kowa yasan ina matsalarsa take."

0 Response to "Na maka mahaifina a kotu saboda ya yi mani auren dole — Bazawara a Kaduna"

Post a Comment