--
Rahama Sadau ta sadaukar da kudin sabon Film dinta ga Mabukata

Rahama Sadau ta sadaukar da kudin sabon Film dinta ga Mabukata

Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa na Kannywood, da Nollywood, Wato Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Kudin Sabon Fim Dinta Da Ake Haskawa A Kano Mai Suna Nadeeya Ga Marasa Galihu.

Jarumar da sadaukar da waɗannan kudade ne domin taimakawa marasa shi, don samun abinda zasu ci da sutura.

Shirin film din mai dogon zango da ake harkasawa a Silima da ke jihar Kano.

Zuwa yanzu dai Shirin ya fara yin nisa, Wanda tuni ta sadaukar da kudin aikin nata

Wannan ya jawo mutane na ta tofa albarkacin bakinsu, sun mata fatan alkhairi da sanya mata albarka, dafatan shiryuwa.

Jaridar Rariya ta ruwaito, sannan ta wallafa hotunan mutanen da aka bawa tallafin.0 Response to "Rahama Sadau ta sadaukar da kudin sabon Film dinta ga Mabukata"

Post a Comment