--
Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau sun tayar da kura a kafar sadarwa

Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau sun tayar da kura a kafar sadarwa




Fitacciyar Jarumar Kannywood, Rahama sadau ta saki wasu zafafan hotuna a shafinta na sada zamunta na Manhajar Instagram.


Sai dai hotunan sun tayar da kura a kafar sadarwa, inda mutane ke ta tofa albarkacin bakinsu, wasu na jindadi, wasu kuma na yi Mata Nasiha da fatan shiriya a gareta.


Jarumar dai ‘yar wasa ce a masana’antar Kannywood, da Kuma Indiyan Film, wadda ta dade tauraronta na haskawa a fadin Duniya.


Wace Shawara zaku bata?

0 Response to "Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau sun tayar da kura a kafar sadarwa"

Post a Comment