--
Hoton Mace Musulma ta farko da ta rike mukamin janar na ‘yan Sanda a kasar Somaliya

Hoton Mace Musulma ta farko da ta rike mukamin janar na ‘yan Sanda a kasar SomaliyaShafin Aljazeera na Manhajar Facebook ya wallafa hotunan wata jajritacciyar Mace, Musulma ta farko da ta rike Mukamin Janar na Hukumar Jami’an tsaron ‘Yan Sanda na Kasar.

Zakia Hussen Ahmed kenan, Mace kuma Musulma ta farko da ta kai mukamin Janar a Rundunar ’Yan Sandan kasar Somaliya.

Wannan ya sanya mutane na ta jinjina a gareta bisa jajircewarta, akan wannan aiki nata har takai wannan mukami Wane fata zaku yi Mata?


📷: Aljazeera/Twitter

0 Response to "Hoton Mace Musulma ta farko da ta rike mukamin janar na ‘yan Sanda a kasar Somaliya"

Post a Comment