Wani Matashi Ya Auri Mata Biyu A Lokaci Guda A Jihar Adamawa
Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun bayyana mana cewa wani Matashi ya auri Mata guda biyu a Jihar Adamawa.
Lamarin ya faru ne a ranar Asabar 26 ga watan Fabrariru na shekarar 2022.
Majiyarmu ta tabbatar da cewa tuni dai an daura auren, Kuma sun tare a gidansa ga baki dayansu. Cikakken rahoto na nan tafe
0 Response to "Wani Matashi Ya Auri Mata Biyu A Lokaci Guda A Jihar Adamawa"
Post a Comment