A'uzubillahi :- Saurari Yanda Shugaban Russia Yake yiwa Buhari Zagin Rashin Mutunci
Subahanallah Saurari yanda wannan Shugaban Kasar Yanda yake zagin Shugaba Buhari da sunan Wai gargadi,
Yanzu nake samun wannan Videon daya matukar batamin Rai duba da yanda wannan mutumin yakecin zarafin Shugaban mu,
Shugaban dai yayi kira ga buhari ne a cewar sa Ya dakatar da kashe mutanen da akeyi inda daga karshe har yakafa hujja da ayar Qur'ani,
Gaskiya banji dadin wannan kalamai na wannan shugaban ba, amma babu yanda zanyi a matsayina na Dan Nigeria saai dai inyi tirr da Allah wadai akan wannan kalamai,
Muna Addu'ar Allah ya zaunar manah da kasarmu lafiya,
Allahumma ameen 🙏
Ga Videon domin saurara👇
0 Response to "A'uzubillahi :- Saurari Yanda Shugaban Russia Yake yiwa Buhari Zagin Rashin Mutunci"
Post a Comment