--
Allahu Akbar😭 Rikicin Russia da Ukraine Kamar Albani Yasan Haka Zata Faru

Allahu Akbar😭 Rikicin Russia da Ukraine Kamar Albani Yasan Haka Zata Faru


 Allahu Akbar😭  Rikicin Russia da Ukraine kai kace Albani Zaria yana Raye

Innalillahi wainna ilaihirrajuun,  Hakika Wannan wani Yanayi ne da al'umma suka shiga marar dadi duba da yanda ake kashe al'umma batajiba bata gani ba,

Kamar yanda zakuji bayani daga Sheikh Albani Zaria  (Rahimahullah) cikin wannan Videon ,

Hakika samun irin wannan Rigingimu na iya Jefa duniya cikin mawuyacin halinda ba haka ake fata ba,

Kamar yanda wasu kasashen ke tofa albarkacin bakin su bisaga wannan yaki da ake gwabzawa tsakanin wadannan kasashe guda biyu Russia da Ukraine,

Muna fatan Allah yakawo wa musulmi sauki daga gareshi yajikan wadanda suka muyu cikin musulman yakuma amshe su a matsayin shahidai,

Daga karshe muna Addu'ar Allah ya kare manah wannan kasa tamu Nigeria ya dauwamar manah da zaman lafiya da Albarka cikin ta


https://youtu.be/Dj6khBY7TPI

Allahumma ameen 🙏 

0 Response to "Allahu Akbar😭 Rikicin Russia da Ukraine Kamar Albani Yasan Haka Zata Faru"

Post a Comment