--
Kalli Wani Abin Tausayi Wurin Jana'izar Mahaifiyar Dr. Bashir Aliyu Umar Innalillahi wainna ilaihirrajuun

Kalli Wani Abin Tausayi Wurin Jana'izar Mahaifiyar Dr. Bashir Aliyu Umar Innalillahi wainna ilaihirrajuun


 Innalillahi wainna ilaihirrajuun 😭😭

Bisa sallamawa muke kara mika sakon Ta'aziyyar mu ga babban malamin mu Dr. Bashir Aliyu Umar bisaga rasuwar Mahaifiyar sa wadda Allah yayiwa Rasuwa a yau Inda tuni akayi Jana'izar ta kamar yanda Addinin Muslinci yayi tamadai,

Kamar yanda kowa yasani uwa itace babban ginshikin cikin wannan rayuwa musamman irin gudun mawar da take bayarwa cikin rayuwa hakika dukkan Wanda ya rasa Mahaifiya yayi babban rashin da bazai ta6a mantawa dashi ba har abada,

Kamar yanda kuke gani jikin wannan photon Dr. Bashir ne ke gaisawa da Eng. Abba kabir Yusuf a yayin da aka gama sallar jinaza,

Hakika Dr. Yayi babban rashi, muna fatan Allah Madaukakin sarki yajikanta yayi mata rahama yasa Aljannah tazama makoma gareta tare damu baki daya 

Allah ya kyautata karshen mu.

0 Response to "Kalli Wani Abin Tausayi Wurin Jana'izar Mahaifiyar Dr. Bashir Aliyu Umar Innalillahi wainna ilaihirrajuun "

Post a Comment