--
Gwamna Zulum ya raba Naira Miliyan 120 a Dikwa

Gwamna Zulum ya raba Naira Miliyan 120 a Dikwa

 Rahotannin sun nuna cewa mai girma Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum ya rabawa al'ummar garin karamar Hukumar  dikwa Miliya 120 tare da gidaje ga al'ummar.

Mai girma Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno ya kwana a Dikwa, ya raba wa al'umma Naira miliyan 120, ya raba kayan abinci ga gidaje 40,000 har ma da tufafi.

Gwamna Zulum ya kuma bada umarnin a gidan babban makarantar islamiyya saboda al'ummar Dikwa a ranar Laraba 9 ga watan Maris 2022.




0 Response to "Gwamna Zulum ya raba Naira Miliyan 120 a Dikwa "

Post a Comment