--
 Ina Matukar Buƙatar Aure: Ɗan Najeriya Ya Koka Tare Da Wallafa Bidiyon Ɗakinsa Da Kaya a Hargitse

Ina Matukar Buƙatar Aure: Ɗan Najeriya Ya Koka Tare Da Wallafa Bidiyon Ɗakinsa Da Kaya a Hargitse




Wani dan Najeriya ya koka a kafar sada zumunta inda ya ce yana bukatar matar aure yayin da ya wallafa hujjar da ta sa yake so ya yi auren Matashin wanda nuna cewa shi malami ne ya wallafa bidiyon dakin sa kaca-kaca inda yace a duba a halin da yake ciki Nan da nan mutane suka fara caccakar sa inda wasu ke ganin ba aure ya ke bukata ba, ya kamata ya fara kimtsa kan sa tukunna


Ma’abota amfani da kafafen sada zumuntar zamani sun dinga tsokaci a karkashin wata wallafar wani matashi ta bidiyon dakin sa wanda ya yi kaca-kaca. Mutumin mai amfani da suna the_scholar1, ya garzaya shafinsa na Twitter inda ya ce yana matukar bukatar matar aure, hakan yasa ya wallafa bidiyon dakin na sa.


Dakin wanda babu haske a cikin sa ya yi kaca-kaca yayin da sutturun sa ke zube a kasa tare da sauran abubuwa.


Gadonsa kuwa ba a cewa komai, don takardu da sauran kayan datti ne a kan shi cunkus. Akwai bangaren da yake dauke da kura da sauran abubuwa.


 Aminu Ibrahim Wani dan Najeriya ya koka a kafar sada zumunta inda ya ce yana bukatar matar aure yayin da ya wallafa hujjar da ta sa yake so ya yi auren Matashin wanda nuna cewa shi malami ne ya wallafa bidiyon dakin sa kaca-kaca inda yace a duba a halin da yake ciki Nan da nan mutane suka fara caccakar sa inda wasu ke ganin ba aure ya ke bukata ba, 


ya kamata ya fara kimtsa kan sa tukunna KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Ma’abota amfani da kafafen sada zumuntar zamani sun dinga tsokaci a karkashin wata wallafar wani matashi ta bidiyon dakin sa wanda ya yi kaca-kaca. Mutumin mai amfani da suna the_scholar1, ya garzaya shafinsa na Twitter inda ya ce yana matukar bukatar matar aure, hakan yasa ya wallafa bidiyon dakin na sa. 


READ ALSO Ku tara min kudi na gaji Buhari: Dan takara na neman tallafin 'yan soshiyal midiya Ina Matukar Buƙatar Aure: Ɗan Najeriya Ya Koka Tare Da Wallafa Bidiyon Cakuɗadden Ɗakinsa. Hoto: @the_scholar1 Source: Twitter Dakin wanda babu haske a cikin sa ya yi kaca-kaca yayin da sutturun sa ke zube a kasa tare da sauran abubuwa. DUBA: Saukar da sabuwar manhajarmu ga masu amfani da Android, karanta labarai da duminsu a manhajar kafar labarai ta #1 a Najeriya Gadonsa kuwa ba a cewa komai, don takardu da sauran kayan datti ne a kan shi cunkus. Akwai bangaren da yake dauke da kura da sauran abubuwa. Ga bidiyon da ya wallafa a kasa: Wannan bukatar tashi ta dauki hankali kwarai inda mutane suka dinga sukarsa. 


Tsokacin jama’a karkashin wallafar Mutane da dama sun dinga tsokaci iri-iri karkashin wannan wallafar ta shi. AbeniJade ya ce: “Maimakon tona wa kan ka asiri, da ma ‘yar aiki ka samu. Da N3,000 ko N500 za ka samu mai gyara maka daki tare da yi maka wanki. Ina aiki don haka nake gaza yin ayyuka na saboda akwai wahala. Kudi kawai zaka biya a yi maka ayyuka. Ta yiwu matar ka ba ta da son yin aiki.”

0 Response to " Ina Matukar Buƙatar Aure: Ɗan Najeriya Ya Koka Tare Da Wallafa Bidiyon Ɗakinsa Da Kaya a Hargitse"

Post a Comment