--
Jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi, ta sayi Sabuwar Mota Ta Naira Miliyan 50

Jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi, ta sayi Sabuwar Mota Ta Naira Miliyan 50


 

Fitacciyar Jarumar Fina-Finan Hausa na Kannywood Bilkisu Abdullahi, ya sayi galleliyar Mota Sabuwa Fil, akan Farashin Naira Miliyan Hamsin a kudin Kasar Najeriya.


Jarumar ce ta wallafa hotunan Sabuwar Motar da kanta a shafinta na Instagram ranar Laraba.


Sai dai jama'a na ta cece-kuce akan yadda Jarumar ta fitar da waɗannan makudan kudade ta sayi wannan babbar Motar.


Wannan ya biyo bayan wata Jarumar Fina-Finan Hausa na Kannywood ta bayyana cewa Naira dubu biyu ake biyansu idan anyi Film, ba a taba bata dubu 30 ba.


Me zaku ce game da wannan?


0 Response to "Jarumar Kannywood Bilkisu Abdullahi, ta sayi Sabuwar Mota Ta Naira Miliyan 50"

Post a Comment