--
Kalli bidiyon akwati 17 na lefen da Maishadda ya yiwa matar da zai aure

Kalli bidiyon akwati 17 na lefen da Maishadda ya yiwa matar da zai aure

 

.

Babban Furodusan Kannywood, Abubakar Bashir mai shadda ya wallafa hotunan akwatinan lefen da ya yiwa matar da zai aure, wato Jaruma Hasana, a makon nan.

Akwatuna 17 Furodusa Abubakar Bashir Maishadda ya kai na auren Jaruma Hasana Muhammad. Za a ɗaura auren a ranar 13 ga watan Maris da muke ciki (mako mai zuwa ) ranar Asabar a Masallacin Murtala, Kano.


Wannan akwatuna sun jawo hankalin jama'a, musamman a shafukan sadarwa na zamani.


Inda kowa yake tofa albarkacin bakinsu. Want Fata zaku yiwa waɗannan jarumai guda biyu?

0 Response to "Kalli bidiyon akwati 17 na lefen da Maishadda ya yiwa matar da zai aure"

Post a Comment