--
Rigima Sabuwa?:- Yanzu-Yanzu Umma Shehu a hira da BBC ta sake bankado wani sirrin Rahama Sadau..

Rigima Sabuwa?:- Yanzu-Yanzu Umma Shehu a hira da BBC ta sake bankado wani sirrin Rahama Sadau..


 Tofa Ana wata ga Wata 

Bayan anbar cece-kuce akan maganar tsohuwa ladin cima yauma BBC HAUSA sun sake hira da wata babbar jaruma cikin masana'antar kannywood wato Umma Shehu kuma Zuly cikin shirin film na gidan badamasi,


Kamar yanda zakuji cikin hirar da akayi da ita a yau Umma shehu ta bayyana wadansu abubuwa da suke faruwa da ita Wanda hakan ne yazanyo har ta sanya Rahama sadau a cikin bayanin nata,


Bayan BBC tayiwa umma shehu wata tambaya kadan daga cikin abinda umma shehun ta bayyana akan irin mutanen dake zaginta Wanda hakan ne yasa take ganin kamar ita da Rahama Sadau irin Kaddarar su daya jira suke ayi Abu kadan su zagemu,


Umma shehu tace har yanzu Mahaifiyata tana raye kuma kullum sai tayimin addu'ar Allah ya kareni daga sharrin masu damu, umma shehu tace duk masu zagin Rahama watakilama tafisu kusa da Allah,


Duk zunubi na bana shirka nasan idan nashiga daki nayi kuka na roki Allah ya yafemin nasan shi me afuwa ne zai yafe min,


Duk masu zagina zamuje gaban Allah suna tsaye zanzo na huce nabarsu da case domin dole a debo ladansu abani in amshe nayi hucewa ta,


Zagi baya 6atamin rai, ina zaune a daki ina shan Ruwa in kwanciyata akan gado babu abinda ya dame ni,


Wannan shine kadan daga cikin bayanan Umma shehu 


Gamasu son kallon Videon saiku garzata shafin BBC News Hausa a Youtube domin jin sauran bayanan na Umma shehu.

0 Response to "Rigima Sabuwa?:- Yanzu-Yanzu Umma Shehu a hira da BBC ta sake bankado wani sirrin Rahama Sadau.."

Post a Comment