Kalli bidiyon wani Malami ya tona asirin masu hannu a ta’addancin da ake a Sokoto
Wani fitaccen shehen Malami a jihar Sokoto ya Zayyano Sunayen Masu Hannu Da Ta’addcin Jihar Sokoto
Ku Kalli Bidiyon Yadda Sheik Murtala Bello Sokoto Ya Zayyano Sunayen Wasu Manyan Masu Fada Aji Dake Da Alaka Da 'Yan Ta'addan Jihar Sokoto.
Jama'a ku daure ku kalli wannan bayanin daga bakin Sheikh Murtala Bello Sokoto.
0 Response to "Kalli bidiyon wani Malami ya tona asirin masu hannu a ta’addancin da ake a Sokoto"
Post a Comment