--
Karar kwana: Mako biyu bayan kwaso su, dalibin Ukraine ya mutu a jihar Sokoto

Karar kwana: Mako biyu bayan kwaso su, dalibin Ukraine ya mutu a jihar Sokoto


 Karar kwana: Mako biyu bayan kwaso su, dalibin Ukraine ya mutu a jihar Sokoto

Wani dalibi dan asalin jihar Sokoto da ke karatu a kasar Ukraine Uzaifa Halilu Modachi

Ya mutu Modachi ya rasu ne a mahaifarsa mako biyu bayan kwaso su daga kasar sakamakon yakin Rasha da Ukraine Marigayin ya shafe tsawon shekaru uku a can kasar ba tare da ya dawo gida hutu ba sai a bana da yaki ya barke DUBA NAN: Danna

“See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Sokoto - Jaridar Vanguard ta rahoto cewa wani dalibi da ke karatu a kasar Ukraine, Uzaifa Halilu Modachi, ya mutu a jihar Sokoto,

mako biyu bayan dawowarsa kasar. Kafin mutuwarsa, an tattaro cewa Halilu Modachi ya shafe tsawon shekaru uku a kasar Ukraine ba tare da ya dawo gida hutu ba.


Karar kwana: Mako biyu bayan kwaso su, dalibin Ukraine ya mutu a jihar Sokoto Hoto: Vanguard Source:

UGC Dalibin wanda yake shekararsa ta karshe a jami’ar koyon likitanci na Zaporozhye State Medical University Ukraine yana shirin zana jarrabawarsa ta karshe ne lokacin da yakin ya fara.

0 Response to "Karar kwana: Mako biyu bayan kwaso su, dalibin Ukraine ya mutu a jihar Sokoto"

Post a Comment