Ko Bello Yabo bai ta6ayin karya ba ni yayimin Allah ya isa....Tofa kunji Raddin Bello Turji
Daga Comr Abba Sani Pantami
Bello Turji ya mayar da martani ga kalaman Shaikh Bello Yabo da ke cewa 'yan fashin daji ba Musulmi ba ne.
Bello turji ya maida wannan kakkausan martanine a cikin wata tattaunawa da yayi da manema labarai wanda jaridar Aminiya ta wallafa a wannan safiyar ta ranar Litinin.
Inda Bello Turji ya shaidawa Duniya cewa shi musulmine domin yana Sallah, ya kars da cews Bello Yabo karya yake mishi bai taba zama dashi a kurkuku ba, balle har ya karantar dashi ba.
Ku saurari bidiyon tattaunawar Bello Turji da manema labarai, sai ku bayyana mana ra'ayoyinku
0 Response to "Ko Bello Yabo bai ta6ayin karya ba ni yayimin Allah ya isa....Tofa kunji Raddin Bello Turji"
Post a Comment