--
NA RANTSE DA ALLAH BANIDA DUBU UKU:- KUNJI WANI ABIN TAUSAYI DAGA ALBANI.  BAYAN DANGOTE YASAN..........

NA RANTSE DA ALLAH BANIDA DUBU UKU:- KUNJI WANI ABIN TAUSAYI DAGA ALBANI. BAYAN DANGOTE YASAN..........


 Innalillahi wainna ilaihirrajuun 

Kunji wata magana mai ratsa zuciya da sanya tausayi a cikin zuciyar jama'a Wanda Mun tabbatar mutane da dama zasuyi mamakin ta,

Kamar yanda zakuji cikin karatun Sheikh Abu-Abdurrahman Muhammad Auwal albani Zaria ya bayyana halin dayake ciki,

Sheikh Albani Zaria ya Bayyanawa Daliban sa cewa: Na Rantse da Allah banida Dubu Uku (3) ina Fadane Kuma Allah shine Shaida,

Amma idan wadansu mutanen suka ganmu zakuji suna cewa Mun shake dala, kuma wallahi ko sisi banida shi haka na tashi, amma kuma babu abinda yake damu na saboda nayi imani da Allah,

Kuma hakan muke fatan mutashi ranar qiyama Misalin Duniya shine Misalin lahira In shaa Allahu, 

Allahu Akbar Kunji waliyai na gaskiya Allah yajikan Malam yasa Aljannah makoma 

Ga Videon domin masu kallo👇



0 Response to "NA RANTSE DA ALLAH BANIDA DUBU UKU:- KUNJI WANI ABIN TAUSAYI DAGA ALBANI. BAYAN DANGOTE YASAN.......... "

Post a Comment