--
INA GANI DUK DUNIYA BABU WANDA YAKAINI SON ANNABI S.A.W INJI FATI SLOW CIKIN HIRARTA A BBC HAUSA

INA GANI DUK DUNIYA BABU WANDA YAKAINI SON ANNABI S.A.W INJI FATI SLOW CIKIN HIRARTA A BBC HAUSA

 

 

Ina ganin Duk duniya babu Wanda yakaini Son Annabi Muhammad s.a.w inji fati Slow Cikin hirar ta da bbc hausa,

Toda A hakikanin gaskiya Idan mukayi duba na tsanaki gameda wannan magana ta fati Slow munsan karya takeyi saboda dalilin mu kamar haka:-

Abisa ga kaidar soyayya dukkan Wanda kakeso dole zakayi koyi da irin halayen sa, amma matukar kana son mutum amma baka koyi da irin halayen sa wannan soyayyar gaskiya zamu iya cewa Qarya ce,

Abinda yakamata jama'a sugane shine:- sin Annabi Muhammad s.a.w da'awa ne kowa zai iya amma Gaskiyar zata tabbata ga iya kadai mutumin da yayi koyi da irin halayen sa kuma yabi umarnin sa,

Fatan mu Ubangiji ya tabbatar damu akan dai-dai yakuma shiryamu bisaga tafarki madai danci,

Allahumma ameen 

Ku kalli Videon 👇



0 Response to "INA GANI DUK DUNIYA BABU WANDA YAKAINI SON ANNABI S.A.W INJI FATI SLOW CIKIN HIRARTA A BBC HAUSA"

Post a Comment