Tirkashi:- Wasu iyaye sun tona Asirin Yayan Su Wajen Aure...Tofa Duniya Ina zaki damu?
Tirkashi:- Wasu iyaye sun tona Asirin Yayan Su Wajen Aure...Tofa Duniya Ina zaki damu?
Innalillahi wainna ilaihirrajuun
Yanzu nake cin karo da wannan Videon wanda lallai abin akwai abin mamaki a ciki axe a wannan zamanin yanda kowane iyaye keson aurar da yayansu kan lokaci amma ace iyayen sun tona asirin yayan nasu wajen Aure hakika kasan wannan babban abu ne,
Fatan mu Allah yakara shiryar damu akan tafarkin gaskiya yakuma karemu daga Rudin Zamani yasa mugama lafiya
Allahumma ameen
Ga Videon domin masu kallo👇
0 Response to "Tirkashi:- Wasu iyaye sun tona Asirin Yayan Su Wajen Aure...Tofa Duniya Ina zaki damu?"
Post a Comment