Yadda Kasa Ta Ki Karbar Wani Mutum Da Ya Mutu A Unguwar Bishar Dake Garin Zaria
Yadda Kasa Ta Ki Karbar Wani Mutum Da Ya Mutu A Unguwar Bishar Dake Garin Zaria
SUBHANNALAH: Kasa Ta Ki Karbar Wani Mutum Da Ya Mutu A Unguwar Bishar Dake Garin Zaria.
Wani Abun Al Ajabi yafaru Garin zariya inda Wani mutun ya mutu akaje makabarta Dan a binne shi Saidai Abu yaci tura.
Malarin dai ya dagawa dubban mutane Hankali gami yadda Al'amarin yafaru.
Faruwar lamarin lallai ya dagawa Al'ummar Uguwar Bashar hankali matuka.
To shiko wannan bawa wane irin laifa ya Aikatawa Ubangijin sa da wan nan mummunan Abu yasa meshi tun aduniya.
Lai yana da kyau mu natsu mu koma ga Ubangijin mu Allah Subhanawo wata'ala Allah kasa mudace duniya da Lahira.
0 Response to "Yadda Kasa Ta Ki Karbar Wani Mutum Da Ya Mutu A Unguwar Bishar Dake Garin Zaria"
Post a Comment