--
Karku Kalla Kusada Yara:- Yanda Yakamata Ango ya Kasance, A daren Farko.

Karku Kalla Kusada Yara:- Yanda Yakamata Ango ya Kasance, A daren Farko.


 Yadda ango ya kamata ya kasance.

Ya sani cewa; amarya ma tana laifi ko bata kashe dan masu gida ba, don haka kamata yayi ya dorata kan turbar da yake so ta kasance tun karon farko wanda hakan zai fi masa wahalar gyara idan ta tarbiyantu a mummunar turba tun a farkon.

Saidai fa kar ya manta amana ce aka bashi fiye da amanar DUKIYA kuma WALLAHI sai ALLAH ya tambaye shi akai, don haka akwai buqatar yin adalci a gare ta kasancewar ta qarqashin sa sai abin da yaga dama yake so tayi za tayi, ba zaici zarafin ta ba ba kuma zai muzanta ta ba.


Dukda cewa anfi bawa abin da ya shafi jima’i da muqarraban sa muhimmanci, yana da kyau gabatar da sunnar da manzon Allah ya koyar na karbar amaryar.

Manzon ALLAH SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM yace: ” MAFIFICI A CIKIN KU SHINE WANDA YA FIKU KYAUTATAWA IYALIN SA, NI KO NA FIKU KYAUTATAWA IYALI NA” Kuma “marar adalci a tsakankanin iyalin sa rananr tashin ALQIYAMA zai tashi da shanyewar rabin jiki”

Abin da ya tabbata a sunnah shine:

1. Dora hannun sa na dama akan madiga ko tsakiyar kan amarya, sannan ya karanta wannan addu’ar

“ALLAHUMMA INNI AS’ALUKA KHAIRAHA WA KHAIRA MA JABALTAHA ALAIH WA A’AUZIBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRA MAA JABALTAHA ALAIH”


ma’ana a takaice ” Allah ka sada ni da alkhairan dake tattare da wannan amarya tare da nesantani na daga sharrin dake tattare da ita” – kasancewar duk dan Adam yana dauke da alkhairi da kuma sharri.

Babu laifi mutum ya karanta ma’anar adduar da duk yaren da ya iya idan bai iya larabcin ba. Itace addu’ar da mutum keyi idan yayi sabon abin hawa ko muhalli bayan ya dafa da hannun sa sai ya karanta kamar yadda ya gabata.

2. Ango ya kamata ya umarci amarya sa su tashi domin gabatar da sallah raka’a biyu cikin gajerun surori, sa’annan su daga hannu su roqi ubangijin su addu’ar neman tsari da dukkan sharri da kuma fatan wa kai rayuwa mai albarka cike da godiyar Allah na nunawa musu wannan rana kuma na cika musu farincin su.

3. Sunnah ce ango yaci shi da amaryar sa abin ci ko sha, wannan zai taimaka qwarai da gaske wajen samun nutsuwar ta kasancewar ta cikin fargaba a wannan dare da tsoran abin zai je ya komo.


Daga nan ne kuma ango zaiyi abin da yayi na jan hankali da wasa da amaryar sa, tare da yi mata dadin baki ta yadda zata manta tsoran da take tunani na saduwa a wannan dare musamman idan budurwa ce ba bazawara ba.

Yaya ya kamata ango yayi wasa da jikin amaryar har yakai su ga SADUWAR FARKO?

An fi son miji yaje ma matarsa da

hira kuma kada yayi gaggawar nuna

mata cewar yin jimai ya kawo shi wajen ta a wannan lokaci kamar yadda muka ambata a baya.

Bayan cin abinci da fabatar da nafila raka’a biyu na gajerun surori, sai ango ya qirqiri hira da ita kamar yadda suka saba idan suna zance, har za’a kai inda zai jingina jikin sa da nata, ya riqe hannun ta ko ya kwantar da kansa akan cinyoyin ta kuma yaci gaba da hirar sa.

Hakan zai bata dama ta fara jin dumin jikin sa, da an dauki wani lokaci a haka sai ya qara motsawa zuwa wani wajen, misali ya dan ciji hannun ta ba da zafi ba a salo na wasa da juna, haka har jikin ta zai fara sanyi, nan ne kuma zai fara shafa duwawun ta ko qirjin ta a hankali, har ya zuwa saka hannun a cikin bra dinta ya kama “skin to skin” sa’annan ya futo da shi yana shafawa kuma yana sha har ya cire mata riga ko kaya ma gaba daya.


Yana cikin haka sai ya kwantar da ita yana sumbatar cibiyar ta, sannan ya bude cinyoyin ta yasa baki yana tsotsar gaban ta, musamman wannan abin mai kama da qwallon dabino yana lasa, zai ci gaba har sai yaga ta fara zabura tana riqe shi tana numfashi kamar zai fita.

A wannan lokacin ya iya juyawa ya sa mata gindin sa a bakinta tana tsotsa kaman yadda ake shan lollipop shima yana shan nata gaban.

Da an dau lokaci ana wasanni kaman 15-30mins, zaka samu gaba dayanyu kun jiqe kuna fitar da wani ruwa mai yauqi (sperm), daga nan ne za kaga amarya na riqe ka gam kamar zata hadiye ka, zata shide tana nishi sai ka hau kanta ka saita gaban ka daidai kasan mafitsarar ta, zaka ga da kanta tana qowarin saita maka yadda zaka sa kaciyar ka, ango sai ka shiga a hankali, saidai za kaga tana zabura tana jaa baya saboda zafi amma kar ka damu ci gaba har sai ka saka kaciyar ka ta shiga gaba daya kana shiga kana fita a hankali har ku samu gamsuwa kowa ya kawo ainashin kawowa.

Kada ango yayi gaggawa, naka ne kai kadai kuma kuna da isasshen lokaci kuyi tayi har kowa ya manta inda yake.

Kada ango ya manta manzon Allah SALLALLAHU ALAIHI WA SALLAM ya umarce mu da karanta wannan addua ” ALLAHUMMA JANNIBNASH SHAIDAANA WA JANNIBISH SHAIDAANA MAA RAZAQTANA” kafin saka AZZAKARIN SA a FARJIN amaryar sa, shaidan ba zai shafi wannan da ko ya ba idan ALLAH ya qadarta wannan dugon manin a matsayin rabo na daa ko yaa.


Wani mahimmin abin lura anan shine

wasa da farjin mace da baki yana

matukar tayarma da mata sha’awa

kuma yawaita yin hakan na hana

rashin sha’awar mata.

Kuma hakan na sa mata jin dadin

jima’i kuma yana hana su jin tsoron

jima’i kuma ma hakan nasa samun

ninkin jin dadin jimai wanda hakan

kuma nasa saurin daukar ciki. Kuma yawaita irin wannan jima’in na

karama mace son maigidanta

musamman ma a duk lokacin da baya kusa da ita.

kuma ma zakaga idan yana kusa da

itan, tana yawan son wasa dashi kuma zakaga amarya tayi saurin sakin jiki da maigida kuma ma hakan na kara ma maigida da amarya son juna.

Koda saki ya kasan ce a tsakanin irin

wadannan ma’auratan zakaga cewar

matar na kewar mijinta na baya in

har sabon mijin da aka aura baya

mata irin wannan jima’in.

Tsokaci!

_Akwai hanyoyi da yawa na wasa da juna, ba lalle bane kubi irin wannan salon amma dai wasa na da matuqar muhimmanci kafin saduwa kuma shi zai sa kowa ya gamsu sannan namiji yafi dadewa kafin ya kawo.


_Yi da gaggawa kan iya sa namiji ya riga mace kawowa daga nan kuma azzakarin zai kwanta bazai iya komai ba, sai kaga amarya tana jin haushi da qiyayya ga mijin ta sabo da wannan.

_Ba dole bane ma’aurata su sha maniyyin junan su amma yin hakan halak ne kuma yayi daidai da Shariar muslunci, sannan na qara qauna da soyayya. Idan kuma ba zaku iya sha ba to kwa iya tsotsa sai ku tafar.

_Yin tunbur ko zigidir shima daidai ne matuqar a tsakanin ku ne babu komai na haramci a ciki kuma na qara danqon soyayya.

_Yana da kyau amarya ta tanadi zaitun kusa saboda amfani dashi, ko shafawa a gaban ta da namijin ta don a samu santsi wajen saduwa.


_Ya kamata mu sani anan shine lokacin da ango zai kawar da budurcin amaryar akwai radadi na fasa fatar da ta rufe farjin ta, ya kamata ya bita a hankali domin kada ya manta ita amaryar batasan yadda akeyin jima'in ba.

0 Response to "Karku Kalla Kusada Yara:- Yanda Yakamata Ango ya Kasance, A daren Farko."

Post a Comment