Yanzu-Yanzu. Hafsat Ishaq Wadda ta Zagi Daurawa ta Bayyana Dalilin dayasa tayi hakan Sannan kuma tanemi afuwa wurin malam cewa yayi hakuri ya yafe mata.
Allahu Akbar😭 Nafisa Ishaq Wadda ta Zagi tayi nadama kuma tabashi Hakuri Sannan tasaki zazzafan Sako zuwaga wanda yasaki Wannan Videon,
Hakika bayan maganganun mutane tare da irin martani da aka dinga aikata wannan Jaruma Nafisa Ishaq ya tabbata abinda wasu ke fada haka ne,
Kamar yanda wasu ke zargin wannan baiwar Allah tanada wata Boyayyen manufa wasu kuma ke tunanin Followers take nema,
A karshe dai Hafsat Ishaq ta janye wannan kalaman nata sannan ta bayyana dalilin dayasa hakan tafaru, a cewar ta Bata kalli Videon tun daga farko ba , shiyasa tafito tayi wannan kalaman amma nata neman malam ya yafe mata,
Sannan ta dai nafisar Ta gargadi ko muce ta ayyanawa Wanda ya yada wannan Videon a matsayin Wanda shima zai kwashi rabon sa cikin dukkan zagi da tsinuwa da akayi mata,
Muna fatan Allah yasa wannan yazama kaffara gareta sannan kuma yazama sanadiyya shiryuwar ta, tare da sauran masu burin ko hali irin wannan.
Allahumma ameen 🙏
0 Response to "Yanzu-Yanzu. Hafsat Ishaq Wadda ta Zagi Daurawa ta Bayyana Dalilin dayasa tayi hakan Sannan kuma tanemi afuwa wurin malam cewa yayi hakuri ya yafe mata."
Post a Comment