--
Yanzu-Yanzu: An sake kai hari a tashar filin jirgin kasa ta Kaduna

Yanzu-Yanzu: An sake kai hari a tashar filin jirgin kasa ta Kaduna


 


Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun tabbatar da cewa wasu mahara da ba a san ko suwane ne ba sun sake kai hari tashar filin jirgin Ƙasa da ke jihar Kaduna.


Lamarin ya faru a unguwar Rigasa da ke jihar Kaduna a Arewacin Najeriya.


Wani ya bayyana cewa zuwa yanzu ana da tabbacin an kashe mutane takwas.

0 Response to "Yanzu-Yanzu: An sake kai hari a tashar filin jirgin kasa ta Kaduna"

Post a Comment