--
ALLAHU AKHBAR: Sunan Allah ya bayyana a goshin Shehu Dahiru Bauchi

ALLAHU AKHBAR: Sunan Allah ya bayyana a goshin Shehu Dahiru Bauchi

 



Sunan Allah ya bayyana a goshin Shugaban Darikar Tijjaniya na Kasa, Sheikh Dahiru Uthman Bauchi, Allah yakara Shehi Karama.


Wannan Lamari ya jawo cece-kuce a kafafen sadarwa na zamani. Wanda wasu ke daukar abin kamar karya ko Kuma almara.


Sai dai wasu na ganin wannan zance kamar zai taba martabar Shehu ne. Me zaku ce?

0 Response to "ALLAHU AKHBAR: Sunan Allah ya bayyana a goshin Shehu Dahiru Bauchi"

Post a Comment