--
Hudubar Sheikh Nura Khalid tayi tsauri, Cewar Sheikh Ahmed Gumi

Hudubar Sheikh Nura Khalid tayi tsauri, Cewar Sheikh Ahmed Gumi


 
Fitaccen Malamin Ƙungiyar Izata Sheikh Ahmed Abubakar Gumi ya bayyana cewa Kalaman da Sheikh Nura Khalid ya yi wajen hudubar Juma'a ta yi tsauri da yawa.

Hudubar Da Sheik Nuru Khalid Ya Yi Ta Yi Tsauri Da Yawa, Kuma Bai Kamata Ya Yi Kira Ga 'Yan Nijeriya Da Kada Su Fito Zabe Ba, Domin Fitowa Zaben Shi Zai Ba Su Damar Tsame Baragurbin 'Yan Siyasa, Cewar Sheik Ahmed Gumi


0 Response to "Hudubar Sheikh Nura Khalid tayi tsauri, Cewar Sheikh Ahmed Gumi"

Post a Comment