INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana Azumin Ramadana By DAN ZAMANI Tuesday, April 5, 2022 Comment Edit Yanzu muke samun Labarin cewa Allah ya karɓi Rayuwanta da azumi a bakinta!Kafin Rasuwarta ta sanar da Yan Uwanta cewa Tanaji a Ranta kamar baza ta kai karshen Ramadan ba, Allah ya gafarta mata Yasa Al-jannah ce makomar ta.
0 Response to "INNALILLAHI WA INNA ILAIHIR RAJI'UN: Ta rasu tana Azumin Ramadana"
Post a Comment