Sojojin Nijeriya sun yi Nasarar kama ‘yan bindiga 50 a hanyar Kaduna
Rahotannin da ke shigo mana yanzu haka sun tabbatar mana da cewa rundunar jami’an tsaron Sojojin Nijeriya sun samu nasara Kan mahara.
Rundunar Sojojin Nijeriya ta yi gagarumar nasara kan 'yan bindiga a yankin Chikun dake Jihar Kaduna, inda aka kama guda 50 a raye.
Lamarin ya faru ne a makon nan, inda tuni wadanda aka Kama din suna hannun Hukumar Sojin Kasar, don a ci gaba da bincikarsu.
0 Response to "Sojojin Nijeriya sun yi Nasarar kama ‘yan bindiga 50 a hanyar Kaduna"
Post a Comment