Yanzu-Yanzu: An bawa Sheikh Nura Khalid Limanci a wani Masallaci da ke Abuja
Rahotannin sun nuna cewa Masallacin juma'a na CBN Abuja ya bawa Nuru Khalid Limanci
'Yan awanni da korar Sheikh Muhammad Nura Khalid daga limanci a masallacin rukunin gidajen 'yan majalisu dake Apo Abuja.
Babban kwamitin kula da sabon masallacin Juma'a dake rukunin gidaje na babban bankin kasa Najeriya (CBN) ya dauki Sheikh Nur Khalid a matsayin babbam limamin Juma'a a masallacin kuma zai fara aiki ne a ranar Juma'a mai zuwa 8 ga watan Afrilu 2022.
Wani irin fata za Ku yi ga shehin malamin ?."
Daga Dahiru Mukhtar
0 Response to "Yanzu-Yanzu: An bawa Sheikh Nura Khalid Limanci a wani Masallaci da ke Abuja"
Post a Comment