Cikakken bidiyon Sanata Dansadau, inda yace Masallaci ba wajen sukar Gwamnati ba ne
Sanata Dansadau Shugaban Kwamitin Babban Masallacin Juma'a na Apo ya gana da Sashen Hausa na BBC inda ya bayyana masu cewa Masallaci ba wajen sukar Gwamnati ba ne.
Ya bayyana haka ne biyo bayan cewa sun kori Sheikh Nura Khalid daga Limancin Masallacin Juma'ar baki daya.
Wannan ya jawo hankalin jama'a musamman na kafar sadarwa na zamani. Inda wasu ke tofin Allah wadai ga Gwamnati, da Kuma Shugaban Kwamitin Babban Masallacin Juma'ar.
0 Response to "Cikakken bidiyon Sanata Dansadau, inda yace Masallaci ba wajen sukar Gwamnati ba ne"
Post a Comment