YANZU-YANZU: Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru Bauchi
YANZU-YANZU: Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru Bauchi
Bayan tantancewa da bincike mai zurfi Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi kamar jaka Birnin Tarayya Abuja, jihar Nasarawa da kuma Kurgwi dake jihar Filato.
Karshe dai Maulana Sheikh ya bada umarni a sha ruwa gobe Lahadi babu Azumi Insha Allahu, domin Azumin bana ya zo karshe..
Maganan Sallan Idi kuwa Shehu ya ce tunda nafila ce a dakata sai ranar da za a yi na gari gaba daya sai a yi tare.
Daga Abubakar Ibrahim
0 Response to "YANZU-YANZU: Gobe Lahadi Take Sallah, Cewar Sheik Dahiru Bauchi"
Post a Comment