Kalli Bidiyon Jawabin Sheikh Dahiru Usman Bauchi Akan Ganin Watan Shawwal Latsa Nan👇
Bayan tantancewa da bincike mai zurfi Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya tabbatar da an ga jaririn watan Shawwal a jihohi kamar jaka Birnin Tarayya Abuja, jihar Nasarawa da kuma Kurgwi dake jihar Filato.
Karshe dai Maulana Sheikh ya bada umarni a sha ruwa gobe Lahadi babu Azumi Insha Allahu, domin Azumin bana ya zo karshe..
Maganan Sallan Idi kuwa Shehu ya ce tunda nafila ce a dakata sai ranar da za a yi na gari gaba daya sai a yi tare.
Kuna Iya Kallon Cikaken Bidiyon Jawabin Shehin Malamin Anan Kasa👇👇👇
0 Response to "Kalli Bidiyon Jawabin Sheikh Dahiru Usman Bauchi Akan Ganin Watan Shawwal Latsa Nan👇"
Post a Comment