--
Ana wata ga Wata: EFCC Zata Fara Binciken 'Yan Takaran Da Suka Sayi Form Din Takaran Shugaban Kasa

Ana wata ga Wata: EFCC Zata Fara Binciken 'Yan Takaran Da Suka Sayi Form Din Takaran Shugaban Kasa


EFCC Zata Fara Binciken 'Yan Takaran Da Suka Sayi Form Din Takaran Shugaban Kasa


Hakan ya samo asali ne yayin da Jam'iyar APC ta tara naira biliyan 21.93 na kudin Form 


EFCC: Zamu fara bin diddigi wadanda suka sayi fam din Takara kan miliyan 100


EFCC tace ta fara binciken inda ‘yan takara ke samo Miliyan 100 na sayen fom din takarar shugaban kasa

May 6, 2022 


Shugaban hukumar yaki da rashawa da cin hanci, EFCC, Abdulrashid Bawa ya bayyana cewa, zasu fara binciken inda ‘yan takara ke samo kudin sayen fom din miliyan 100 na takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.


Ya bayyana hakane a ganawar da aka yi dashi a Channels TV.


Yace bibiyar irin wannan lamari hakkin hukumar zabe me zaman kanta, INEC ne, yace amma zasu yi aiki tare da INEC dan magance matsalar.


Zuwa yanzu, jam’iyyar APC ta tare Naira Biliyan 21.93 daga ‘yan takarar shugaban kasa, 22 da kuma ‘yan takarar gwamna 105 da suka sayi fom don takara.


Masu Karatu Meza Kuce??


~ Jimina Hausa

0 Response to "Ana wata ga Wata: EFCC Zata Fara Binciken 'Yan Takaran Da Suka Sayi Form Din Takaran Shugaban Kasa"

Post a Comment