--
Yanzu Yanzu Safarau Ta Kara Sake Wani video da Ya Kara ja mata Tsinuwa A wajen mutane a TikTok

Yanzu Yanzu Safarau Ta Kara Sake Wani video da Ya Kara ja mata Tsinuwa A wajen mutane a TikTok


 A yan kwanakinan ba wacce ta shiga bakin duniya Ake magananta a kafafen sada zumunta social media, Kamar su facebook twitter da TikTok Kamar safarau tsohuwar Jaruma Acikin shirin Tashar Arewa24 Kwana Casa’in Wanda aka koreta Acikin shirin Saboda video iskancinta da ya bayyana.



Tunda Safarau ta saki wata waqa Wanda Tayi da kanta Mai suna kwalelenka Jarumar take shan shuka a wajen mutane Saboda irin kalaman da tayi amfani dasu Acikin wakan Wanda Karara batsa Takeyi Acikin wakan ga Kuma rawar banza da take yi duk Acikin wakan na kwalelenka

Dama dai Safarau ta taba shiga bakin Jama’a bayan da video iskancinta ya bayyana inda aka ganta tsirara suna iskanci, tun daga wannan video mutuncita ya zube a wajen jama’a har takai dole Arewa24 suka cireta Acikin shirin da ya haskata a duniya wato Kwana Casa’in



jarumar dai Bata dauki darasi ba taci gaba da Abinda take inda tace Ita ta koma Waka film kuwa ta barma Yan wahala.

safara tasaki video na rashin kunya da fitsara a wasan sallah da tayi Wanda bazaka taba dauka muslma bace Saboda irin Shigar da tayi na rashin da’a

Ga video da tayi Wanda ya Kara ja mata zagi a wajen jama’a

0 Response to "Yanzu Yanzu Safarau Ta Kara Sake Wani video da Ya Kara ja mata Tsinuwa A wajen mutane a TikTok"

Post a Comment