DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya
DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya
Idan Kuskure Sukayi Don Nuna Kariya Gamasu Batancin Annabi
Idan Kuma da Ganganne To Wallahi Sun Kafurta
Akwai Hadisi da Dama da Suke Nuna Halarcin Kisan Masu Zagin Manzon Allah Wanda Basai Ma Hukuntaba
Daga Ciki Akwai Hadisin Sayyidina Aliyu Akan Kisan Wata Baya Hudiya Data Zagi Annabi,
Aka Gayawa Manzon Allah Yace Daidai Ne
Kadaina Gani Ana Kiranka Dawani Take Kadauka Kafi Kowa Iko a Musulunci Karinga Yin Abinda Kaga Dama
Musulunci Ba'a Rawani Yike Ba Musulunci a Karatune
Gimarma Ko Mukami Baya Hana Niman Karatu
Dafatan Allah Yasa Zaman Mu a Duniya Ya Amfanemu a Lahira
~ Jimina Hausa
0 Response to "DA DUMI DUMINSA: Yakamata Sarkin Musulmi Da Atiku Abubakar Su Sake Karban Kalman Shahada, Cewar Young Sheikh Zariya"
Post a Comment