--
WASIKAR DEBORAH DAGA LAHIRA! __ Zuwa ga Daddy, Mummy da Pastors :- Cikakken Wasikar

WASIKAR DEBORAH DAGA LAHIRA! __ Zuwa ga Daddy, Mummy da Pastors :- Cikakken Wasikar


 WASIKAR DEBORAH DAGA LAHIRA!


Zuwa ga Daddy, Mummy da Pastors 


Na rubuta wannan sako ne don na nuna muku damuwa ta. Gaskiya dukkanku ba ku kyauta mini ba. Tun ina karama 

Kun dasa mini bakar  tsana ga Musulmi da  musulunci. Tare da haka kuma kuka tura ni karatu cikin musulmai, ba ma a ko ina ba, a cibiyar daular Islama. 


Musulmin nan sun ga sunana ba irin nasu ba, amma suka bani admission. Sun ga addini na ba irin nasu ba, amma suka karbe ni. Sun ga jiha ta ba tasu ba, amma su ka rungume ni. Muna haduwa a aji mu yi karatu, babu Wanda yake tsangwamata. 


Amma duk ban gani ba saboda bakar gaba da kuka dasa mini. 


Maimakon in yi godiya inyi ta karatuna a tsanake, amma saboda zuciya ta bata kaunar masu masauki na, kuma ba a koya mata kaunar mai salla ba, duk abinda suka yi haushi yake bani. 


Ga shi dai a ajinmu galibinsu Musulmi ne, amma ko posting ne a WhatsApp group suka yi a kan addininsu ko Annabinsu hankali na bai bani a Sokoto na ke. Sai na ji kibiyar gaba tana suka a zuciyata. Ba na iya danne bakar gaba da kuka dasa mini....


Ba ku fada mini in ci arziki in yi shiru in tafi ba. Bani da mai kwaba sai kawaye wadanda ina gamar su kam sun samu 'yar koyarwar yadda ake zaman bakwanci...


Toh! Ni dai kam Kun hallaka ni. Kun jawo mini kisan walakanci. Ga shi nan kuma a barzahu abun ya wuce duk tunaninku. Bugu kawai nake sha daga wadansu jibga-jibgan halittu babu sassauci. Kun mini mummunar tarbiyya, har na zagi Wanda ba a zaginsa. 


Ni Kam dai tawa ta kare. Amma din Allah  idan za ku tura kannena Mmakarantun exchange ko unity colleges ko federal government colleges ko State colleges nesa da garin mu, ku gaya musu kar su aibata addinin su. Kar su yi kuskure irin nawa. 


Don Allah ku gaya musu ko a cikin coci ne ahir dinsu da zagin Fiyauyen Halitta. Kuma ko da wasa kada su kira "Holyghost 🔥" Ni ma lokacin da na fada ban San cewa wuta nake kira wa kaina ba. 


Haza wassalam


✍️ Abdullahi Lamido

0 Response to "WASIKAR DEBORAH DAGA LAHIRA! __ Zuwa ga Daddy, Mummy da Pastors :- Cikakken Wasikar"

Post a Comment