--
Kabarin wadda ta zagi Annabi Muhammad S.a.w bayan an kasheta an kuma kone gawar ta

Kabarin wadda ta zagi Annabi Muhammad S.a.w bayan an kasheta an kuma kone gawar ta


 Game Da Kisan Debora Yakubu:- 

Na sami sauraren audio zagin da tayi…a yadda naji na kuma fahimta wasu ne a cikin group din su suka turo abinda ya shafi Maulana Rasulullahi ita kuma maimakon ta taba su sai ta taba mai dunguringum din…


Hukuncin da akayi mata ni sam bani da wani kai-kayi akai..a gani na anyi dai-dai; Dalili na kan haka wannan mas’alar ba irin ta Amirul Wa’izina bace tunda shi har yanzu an kasa tabbatar da zagin (datse-datse akayi masa da jone-jone) ita kuma zagin tayi kai tsaye kuma ba cutting akayi ba 




Game da masu cewa tayi laifi amma bai kamata a dauki hukunci a hannu ba ina tare daku sabida… indai za’a dinga yin haka to bata gari zasu dinga amfani da sunan ma’aikin Allah suna kaddamarwa wanda suke ki…zai zamo sun zalunce shi bada hakki ba 

Allah ya tsare imanin mu 
Allah ya karawa Annabi daraja 

Basheer Kabara

0 Response to "Kabarin wadda ta zagi Annabi Muhammad S.a.w bayan an kasheta an kuma kone gawar ta"

Post a Comment