--
KAICO DUNIYA:  KAWAYE SUNCI AMANAR UMMI RAHAB

KAICO DUNIYA: KAWAYE SUNCI AMANAR UMMI RAHAB

 


KAWAYE SUNCI AMANAR UMMI RAHAB


- DAGA Datti Assalafiy


Nima na ga bidiyon Jarumar Kannywood Ummi Rahab a wani yanayin da bai kamata ba, wasu kawayenta sun mata bidiyo kuma suka fitar da bidiyon saboda tsabagen cin amana. 


Makiya suna neman tarwatsa rayuwar wannan yarinya marainiya, Wallahi da tayi aure da yafi mata alheri akan wannan rayuwar yaudara cikin fim da take yi


Hakika cin amana tayi yawa a wannan rayuwa, abu mai wahala a wannan zamanin namu shine gane hakikanin masoyi na gaskiya. 


Duk wanda aka cutar dashi a yau ko akaci amanarsa to akwai sa hannun na kusa da shi wato aboki ko kawa, wani lokacin har da dan uwa na jini. 


Muna rokon Allah Ya nesanta tsakanin mu da masoyan karya, Ya karemu daga sharrin makiya na fili da na boye.

0 Response to "KAICO DUNIYA: KAWAYE SUNCI AMANAR UMMI RAHAB"

Post a Comment