--
Tafaru taƙare : Kwankwaso ya tabbatar wa da Alarammomi ba da Almajirai masu karatun Allo yake nufi da zancan sa ba.

.

Ɗan takarar shugaban kasa Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya tabbatar wa da shugaban nin Alarammomi na masu makarantun Allo cewa shida Almajirai masu bara gidajan mai da fitulun kan hanya yake kuma su Alarammomin ma sun tabbatar da waɗannan ba Almajiran makarantun Allo bane.

Kwankwaso ya kuma tabbatar musu dashi ingantaccen gyara yakeso zai kawo ta yadda kowa zaiji daɗi saɓanin abubuwan da'ake yaɗawa kansa,   Kwankwaso ya sanar dasu ne cikin wata ziyarar barka da Sallah da Alarammomin sukai gidan sa, inda sukai masa fatan samun nasarar zama shugaban ƙasa don kawo masu kyakkyawan tsarin kamar yadda yafara sanda yana gwamnan Kano.

0 Response to "Tafaru taƙare : Kwankwaso ya tabbatar wa da Alarammomi ba da Almajirai masu karatun Allo yake nufi da zancan sa ba."

Post a Comment