--
Na sha daƙyar a hannun gwamnatin Kano, bayan sun yiwa mutane na yankan Rago a daren jiya -- Kalli bidiyon Sha'aban Sharada

Na sha daƙyar a hannun gwamnatin Kano, bayan sun yiwa mutane na yankan Rago a daren jiya -- Kalli bidiyon Sha'aban Sharada

Shi kansa Sha'aban yace dakyar yasha a hannun gwamnatin jihar Kano, baya ga raunata mutanensa tare da hallaka wasu da akayi a taron zaben fidda gwani na dan takarar gwamnan Kano a jam'iyyar APC.

Kuna Iya Kallon Bidiyon Yadda Abun ya Faru anan

0 Response to "Na sha daƙyar a hannun gwamnatin Kano, bayan sun yiwa mutane na yankan Rago a daren jiya -- Kalli bidiyon Sha'aban Sharada"

Post a Comment