--
Nayi Zina Da Yata Ta Cikina A watan Azumi Domin Nai Kudi ~ inji wani magidanci a Sokoto

Nayi Zina Da Yata Ta Cikina A watan Azumi Domin Nai Kudi ~ inji wani magidanci a Sokoto


 Nayi Zina Da Yata Ta Cikina A watan Azumi Domin Nai Kudi ~ inji wani magidanci a Sokoto 


Wani mutum ya bayyana yadda ya sadu da yar sa domin yai kudi.


Jaridar Amintacciya ta jiyo cewa mutumim ya rubuta wasika ne zuwa ga wani malami a jihar Sokoto.


A cikin wasikar tashi ya bayyana cewa shi asalin sa talaka ne, saiyya haɗu da abokin sa wanda yai kudi har ya tambayi abokin nasa ta yadda yai kudi.


Mutumin yace abokin sa ya faɗa masa cewa wasu dabaru yai shine har yai kudi, yace nima na nemi a fadan shine sai abokina yace zai fadamin zanyi wasu abubuwa amma idan na fara na daina zan mutu.


A cikin sharadan da aka samun kafin nai kudi, shine zan sa a rubuta min Alkur'ani gaba ɗaya da jinin Haila sannan zanje na sa ƙur'anin a cikin ƙabari sannan zan sadu da ƴa ta, ta cikina.


A cewar mutumin na bayar an rubuta ƙur'ani da jinin Haila kuma nasa a ƙabari, sannan na baiwa ƴata magani kuma nai zina da ita, sanadin haka har yai sanadiyyar rabuwata da mahaifiyar ta, sakamakon ganowa da tai hakan ta faru.


Sannan ance na nemo Nonon mace mai rai ko matacciya a yanko nazo ina tsotsa, ina karanta wasu wuridi, kuma duk na aikata harna sami kudi masu yawa, shine yanzu naji wa'azin malam akan abinda ya shafi mutuwa shine, nake cewa ko Allah zai yafe min.


Masu karatu Meye Ra'ayin ku?

0 Response to "Nayi Zina Da Yata Ta Cikina A watan Azumi Domin Nai Kudi ~ inji wani magidanci a Sokoto "

Post a Comment