--
PDP ta tafka babban kuskure databar Kwankwaso ya fita daga Cikinta -CewarProfessor Kamilu Sani fagge

PDP ta tafka babban kuskure databar Kwankwaso ya fita daga Cikinta -CewarProfessor Kamilu Sani fagge


PDP TA TAFKA BABBAN KUSKURE DA TA BAR KWANKWASO YA FITA DAGA CIKINTA


Professor Kamilu Sani fagge


Babban masanin siyasa na duniya Kuma Mai fashin baki akan lamarin siyasar duniya malami a jami'ar bayero dake Kano professor Kamilu Sani fagge ya bayyana cewa lallai jam"iyar PDP ta tafka babban kuskure wanda zai jawo mata rushewa


Professor Kamilu Sani fagge ya bayyana cewa kuskure mafi muni da PDP tayi shine fifita wasu mutane marasa amfani wadanda koh dasu koh babu su jam'iyar PDP zata iyayin nasara


Amma saboda son zuciya PDP ta fifitasu akan mutum Mai muhimmanci irin kwankwaso wanda tun bayan fitar kwankwaso har zuwa yanxu babu wani cigaba da jam'iyar take samu a jihar Kano da arewacin Nigeria


Koh chanji sheka da aketa gudanarwa har xuwa yanzu babu wani babban dan siyasa da yace ya shigo Cikin jam'iyar PDP a jihar Kano domin kwankwaso ya sanya jam'iyar Cikin aljihunsa


Da wannan muke adduar Allah ka kara karya PDP da APC ka bawa Sabuwar Jam'iyar mu ta NNPP Nasara Albarkacin Annabi Muhammad SAW

0 Response to "PDP ta tafka babban kuskure databar Kwankwaso ya fita daga Cikinta -CewarProfessor Kamilu Sani fagge "

Post a Comment