Rayuwa babu tabbas: Kwanan Sa Goma Da Karbar Takardar Shedar Gama Karatunsa Ajami'ar Sokoto State University, AMB Ameenu Gatawa
Kwanan Sa Goma Da Karbar Takardar Shedar Gama Karatunsa Ajami'ar Sokoto State University, AMB Ameenu Gatawa
Yaukuma Allah Yakarbi Rayuwarsa, Bayan Kammala Karatunsa.
Babban Wa'azi A Wannan Rayuwar Bai Wuce Mutuwa ba, Gashi Nan Dai Matashi ne Kuma Wanda ya kammala Karatunsa A jami'ar Sokoto state University, Amma Mutuwa Duka Bata duba Wannan ba Yau ya koma Zuwa ga Mahalicinsa, Don Haka A Koda yaushe Mu Dinga Tuna Wannan Rana ko Zamu Rage Wasu Abubuwan rayuwa Marar kyau, Allah ya kyauta tamu bayan Tasu.
Allah yajikanka Amb Ameenu Gatawa, Allah ubangiji yayimaka gafara, Allah yasa cen tafimaka nan Ameen.
Daga Kamal A. Rufa'i Rawaiya
0 Response to "Rayuwa babu tabbas: Kwanan Sa Goma Da Karbar Takardar Shedar Gama Karatunsa Ajami'ar Sokoto State University, AMB Ameenu Gatawa"
Post a Comment