--
Yanzu yanzu: Ganduje ya Sayi Form Din takarar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC

Yanzu yanzu: Ganduje ya Sayi Form Din takarar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC


Tuni Gwamna Ganduje ya sayi Form na Takarar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC. 


Abdullahi Tijjani Muhammad Gwarzo Tsohon Mataimakin Gwamnan Kano ya Jagoranci Tawagar da Sauran Jiga-Jigan Gwamnatin Kano.


In Ba'a Mantaba, Mun Kawo Muku Cewa Tuni Shima Sanata Barau Jibirin Ya Sayi Form din Takararar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC.

0 Response to "Yanzu yanzu: Ganduje ya Sayi Form Din takarar Sanatan Kano ta Arewa Karkashin Jam'iyyar APC"

Post a Comment